Rundunar yan sandan jihar Zamfara ta tabbatar da mutuwar mutane bakwai yayin wani Sabon hari da wasu yan bindiga suka kai a kauyen Gidan-labbo da gidan...
Babban bankin Najeriya CBN, ya ce; ya saki dala miliyan 100 a kasuwar musayar kudaden ketare. A cewar bankin na CBN hakan na zuwa ne awanni...
Majalisar wakilai ta yi barazanar kama shugaban hukumar bada agajin gaggawa ta Najeriya NEMA Alhaji Mustapha mai Haja, sakamakon gaza bayyanar sa karo na 3 gaban...
Majalisar dattijai ta ce a yau Juma’a ne zata mikawa shugaban kasa Muhammadu Buhari kunshin kasafin kudin bana da ta amince da shi a satin da...
Kotun tarayya da ke zaman ta a nan Kano da bayar da belin Tsohon gwamnan jihar Kano Malam Ibrahim Shekarau da wasu mutane biyu daka gurfanar...
Gwamnatin jihar Bauchi ta amince da ritayar da mataimakin gwamnan jihar injiniya Nuhu Gidado ya yi inda kuma ta yi masa fatan alheri a rayuwar sa...
Hukumar kula da jami’o’i ta kasa NUC ta fitar da sunayen jami’o’in da ta amince sun dinga koyar da darussan da suka shafin digiri na biyu...
Shugaban hukumar hana fasakauri ta kasa wato Kwastam kanal Hameed Ali mai ritaya ya ce mafi akasarin ‘yan Najeriya da ke kukan yunwa a karkashin gwamnatin...
A yau ne a ke sa ran hukumar EFCC mai yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati zata gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kano Malam...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Alhaji Muslimu Smith a matsayin sabon shugaban hukumar kula da ayyukan ‘yansanda ta kasa. Alhaji Muslimu Smith wanda tsohon...