Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC ta bayyana cewa hukumar zabe ta jihar Kano KANSIEC da ta shirya zaben kananan hukumomi da aka gudanar...
Kungiyar ba da agaji ta Red Cross ICRC, ta ce, ta hada wata mahaifiya mai suna Aishatu Shehu tare da ‘yarta mai shekaru bakwai mai suna...
Fitacciyar jarumar shirin fina-finan kannywood Hauwa Maina ta rasu a asibitin koyarwa na Aminu Kano a daren larabar da ta gabata. Marigayiya Hauwa Maina ta rasu...
Kamfanin mai na kasa NNPC ya ce ya biya naira biliyan dari da arba’in da hudu da miliyan hamsin da uku wajen ba da tallafin mai...
Shugaba Donald Trump na Amurka ya ce nan ba da dadewa ba kasar sa za ta turo da jiragen yakin nan da kasar nan ta saya...
Sashen kula da Albarkatun man fetur na kasa DPR, ya musanta rahotannin da kafafen yada labaran kasar nan suka yada cewa, ya ba da lasisi guda...
Farashin danyan mai na ci gaba da tashi a kasuwar duniya, inda aka sayar da ganga a kan dala saba’in da biyar a kasuwar Brent da...
Kasar Amurka ta yabawa gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari, kan yakar ayyukan ta’addanci da take yi. Shugaban kasar na Amurka Donald trump ne ya bayyana hakan,...
Babban bankin Najeriya ya yi barazanar korar shugabannin bankunan da suka gaza wallafa rahoton su na karshen shekara cikin watanni 12 bayan karewar shekarar, da kuma...
Gamayyar kungiyar jami’an ‘yan sanda masu ritaya da wasu hukumomin tsaro sun zargi majalisar dattawan kasar nan da nuna halin ko in kula kan halin da...