Sama da mutum 15 ne suka Mutu yayin hadarin wani kwale-kwale da ya Nutse a karamar hukumar Shagari dake jihar Sokoto. Shugaban karamar hukumar ta Shagari...
Ministan yada labarai da raya al’adu Alhaji Lai Muhammad ya ce tarihi ba zai manta da gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ba kan irin cigaba da...
Hukumar Hisbah a Kano ta tsare wani matashi bisa zargin shunawa mata gabansa tsirara a unguwar Na’ibawa Rimin Hamza. Tun da farko dai matan auren unguwar...
Gwamnatin jihar Zamfara ta ce, an kama mutane 80 da ake zargi da taimakawa ‘yan bindiga a jihar. Wadanda ake zargi sun hadar da mata dake...
Tauraron TikTok Ashir Idris da aka fi sani da Mai Wushirya ya ce, sakamakon TikTok ya shiga sayar da magungunan mata. A zantawarsa da tashar Dala...