Coronavirus
Ba za mu tilastawa jama’a karɓar rigakafin corona ba – Boss Mustapha

Gwamnatin tarayya ta ce ba za ta tilastawa jama’a karbar allurar rigakafin cutar covid-19 ba har sai allurar ta wadata a Najeriya.
Sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha ne ya sanar da hakan jiya a Abuja, lokacin da yake ganawa da kwamishinonin lafiya na Jihohin kasar nan.
Zamu hukunta jami’an gwamnati da basa karbar allurar Corona – Dr Faisal Shu’ib
Boss Mustapha ya ce da zarar allurar ta wadata za a tilastawa ma’aikatan gwamnati yin rigakafin.
You must be logged in to post a comment Login