Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Adadin masu dauke da cutar Corona a Kano ya kai dubu 1,446

Published

on

Babu wanda ya rasu daga masu dauke da cutar Corona  a jihar Kano.

Sai dai an sami mutane 17 dake dauke da cutar bayan da aka yi musu gwaji

Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta wallafa hakan a shafin ta na Twitter da misalin karfe 11 na daren jiya Laraba.

Acewar sanarwar mutum 17 ne suka kamu da cutar Corona daga mutane dubu biyu da dari biyu da hamsin da uku.

Sanarwa ta kara da cewar, an salami wadanda suka warke daga cutar 27

 

 

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!