Connect with us

Kaduna

NCDC : Mutane 56 ne suka kamu da cutar a Kaduna

Published

on

Mutane 5 aka sallama bayan sun warke daga cutar Corona a jihar Kaduna gwamnan jihar Malam Nasiru El-Rufa’I ne ya wallafa a shafin san a Twitter a jiya Laraba.

Sai gwamnan a shafin sa ya bayyana cewar mutane 56 ne suka kamu da cutar daga cikin 111 da aka yi wa gwajin cutar Corona.

Mutum 18 sun fito ne daga karamar hukumar Sabon gari ya yin da yankin Kaduna ta kudu aka sami mutum 21 sai mutum 8 daga karamar hukumar Chikun sai daya-daya daga kananan hukumomin Giwa da Kubau da kuma Zari

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!