Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Babu wani dalili da zai sa a daina amfani da allurar AstraZeneca – WHO

Published

on

Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta ce babu wani dalili da zai sa a daina amfani da allurar AstraZeneca ta Covid-19.

A cewar WHO wasu daga cikin kasashen Turai da dama sun dakatar da amfani da rigakafin saboda yadda take haifar da daskarewar jini da kuma janyo asarar rayuka.

WHO ta kuma ce a yanzu haka kwamitinta na ba da shawara kan allurar rigakafin yana duba wasu bayanai don gano yadda rigakafin ke da alaka da haifar da wasu cututtuka ga wadanda aka yi wa.

A baya-bayan nan ne dai kasashen Denmark, Norway, Iceland, Italiya da Romania suka dakatar da ci gaba da yiwa mutne allurar rigakafin corona ta AstraZeneca bayan rahoton da aka samu na wadanda suka karba sun gamu da daskarewar jini.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!