Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Buɗaɗɗiyar Wasiƙa: Ya kamata Buhari ya binciki maganar Gudaji Kazaure – Limamin Triumph

Published

on

Limamin Masallacin Triumph da ke Fagge a Kano Dr. Abdulmuɗallib Ahmad Giɗaɗo ya aike wa da Shugaba Buhari buɗaɗɗiyar wasiƙa kan ya binciki zarge-zargen da Ɗan Majalisa Gudaji Kazaure ya bijiro da su ga Gwamnan CBN Godwin Emefele.

Malamin ya aike wa da Freedom Radio kwafin wasikar, kuma wakilinmu Sunusi Shu’aibu Musa ya karanta muku ita.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!