Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

Buhari ya ƙara wa’adin aikin su Boss Mustapha kan Korona

Published

on

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya tsawaita wa’adin kwamitin karta-kwana na yaƙi da cutar Korona na ƙasa.

Buhari ya ƙara wa’adin aikin kwamitin har zuwa watan Maris na shekara mai zuwa ta 2021.

An ƙara wa’adin ne sakamakon sake ɓarkewar annobar Korona a karo na biyu.

Kafin tsawaitawar dai a watan Disamban da mu ke ciki ne wa’adin aikin kwamitin zai ƙare

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!