Hukumar shirya jarabawar yammacin Afrika WAEC, ta ce ta dage lokacin rubuta jarrabawar daga watan Yuni da Yuni na shekarar 2021 zuwa wata Agustan 2021. Wata...
Gwamnatin Tarayya ta gabatar da lasisi ga sabbin jami’o’i masu zaman kansu 20 da majalisar zartarwa ta tarayya ta amince da su a kwanakin baya. Lasisin...
Gwamnatin jihar Kano ta zaftare albashin shugabannin da ke rike da madafun iko a gwamnatin da kaso hamsin cikin dari na watan Maris da ya gabata....
Sarki Fahad Bin Abdul’aziz ne ya nada Sheikh Sudais a matsayin limamin masallacin harami na Makkah a shekarar 1984 wanda ya yi daidai da hijira 1404....
Wasu mata da su ka gudanar da kwantiragin girke-girken abinci a yayin gasar musabakar Alqur’ani wanda aka kammala a baya-bayan nan a Kano sun koka kan...
Mahaifin daya daga cikin dalibai da ‘yan bindiga su ka sace a Kaduna ya rasu sanadiyar bugun zuciya. Mahaifin daya daga cikin dalibai 39 ‘yan...
Gwamnatin tarayya ta ce yarjejeniyar daukar mataki kan bukatun malaman jami’oi da ta cimma da kungiyar ASUU yana nan ba ta sauya matsayi akai ba. ...
Gwamnatin jihar Sokoto ta ba da umarnin rufe makarantar sakandiren ‘yan mata ta Mabera sakamakon bullar cutar amai da gudawa. Rahotanni sun ce cutar ta...
Cibiyar da ke nazari kan rayuwar almajirai mai suna 2030 ta zargi gwamnatin Kano kan rashin samar da inganta harkar almajirci a jihar. A cewar cibiyar...
An fitar da jerin sunayen limaman da za su yi limanci a sallar tarawihi da na tahajjud a masallacin harami da ke birnin Makkah a watan...