Fitaccen makarancin Alqur’ani a duniya Sheikh Muhammadu Aliyu Assabuni ya rasu yana da shekaru casa’in da daya (91). Sheikh Sabuni ya rasu ne a yau juma’a,...
Kungiyar Malaman Makarantun Kwalejin Ilimin Kimiyya da Fasaha ASUP, ta yi barazanar tsunduma yajin aikin sai Baba ta gani. Kungiyar ta ce daga ranar 6 ga...
Fitaccen malamain addinin musulunci anan Kano Sheikh Umar Sani Fagge ya bayyana musabakar alkurani mai girma a matsayin abinda ke nesanta al’umma daga duhun jahilci da...
Gwamnatin tarayya ta bayyana damuwar ta kan yadda ake samun karuwar yaran da basa zuwa makaranta a kasar nan. Karamin Ministan Ilimi, Emeka Nwajiuba, ne ya...
Gwamnatin tarayya ta ce akwai bukatar al’ummar kasar nan baki daya da su rika kula sosai wajen sanya idanu don kawo karshen hare-haren ‘yan bindiga da...
Jami’ar Yusuf Maitama Sule da ke nan Kano ta ce ta kammala shirinta na bude dakunan kwanan dalibai a makarantar don samarwa daliban da bay an...
‘Yan bindiga sun sace dalibai ashirin (20) a kwalejin nazarin kimiyyar daji ta kasa da ke Mando a jihar Kaduna. Wannan na zuwa ne mako guda...
Fitaccen malamin addinin Islaman nan da ke Kaduna Sheikh Ahmad Gumi ya soki wadanda ke kiraye-kirayen cewa a kama shi sakamakon ganawa da ya ke yi...
Jami’ar tarayya da ke Dutsen jihar Jigawa ta shirya tsaf don koyar da fannin harkokin shari’a da Injiniya kari kan wadanda ta ke da su. Jami’ar...