Gwamnatin jihar Jigawa ta ce ya zuwa yanzu ta gina makarantun furamare da na sakandare guda ɗari 3. Samar da makarantun wani mataki ne na inganta...
Mai sharhi kan al’amuran ilimi kuma malami a tsangayar ili a jami’ar Bayero da ke nan Kano ya bayyana tsarin ilimi kyauta kuma dole da gwamnatin...
Jami’ar Bayero dake nan Kano, ta amince da daga likkafar manyam malamai guda 27 zuwa matakin Farfesa da kuma 47 zuwa matakin dab da zama Farfesa...
Iyalan ɗaya daga cikin Dattawan da suka kafa jam’iyyar siyasa ta Nepu a shekarar 1950, Alhaji Magaji Danbatta, sun gina makarantar Naziri da Firamare ga al’umma....
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce, za ta fara ɗaukan sabbin malamai a dukkanin ƙananan hukumomin jihar. Kwamishinan ƙananan hukumomi a jihar Alhaji Kabiru Hassan Sugungun ne...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantin ƙasar nan JAMB ta ce bata bayar da fifikon maki ga ɗaliban da suka rubuta jarabawar a yankin arewacin ƙasar...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano, ta ce samar da makarantun koyar da kiwon lafiya a ƙananan hukumomin da ke wajen birni, zai taimakawa mazauna karkara damar...
Gwamnan jihar Kaduna Nasir el-Rufai ya yi kira ga hukumar shirya jarabawa ta JAMB, da su daina bawa ƴan Arewa fifikon maki. Gwamnan yace tun bayan...
Kungiyar Malaman Jami’oin kasar nan ASUU ta ce kwanaki biyu da karewar wa’adin data bawa gwamnatin tarayya na tafiya yajin aikin data kuduriyi, idan bata biya...
Gwamnatin tarayya ta ce, nan ba da jimawa ba babban bankin kasa CBN zai saki kuɗaɗen ƙungiyar malaman jami’o’i a ƙasar nan. ƙaramin ministan ilimi Emeka...