Karamin Ministan Albarkatun Man Fetur na Najeriya Timipre Sylva, ya ce ba za a yi karin farashin litar man fetir a yanzu ba har sai an...
Hadaddiyar kungiyar masu safarar kayan abinci da dabbobi zuwa kudancin Najeriya ta amince ta janye yajin aikin da ta shiga a makonnan. Kungiyar ta amince da...
Shugaban kamfanin mai na kasa NNPC Mele Kyari yace gwamnatin tarayya ta Rufe Matattun man kasar nan saboda rashin gudanar da ayyukansu yanda ya kamata. Shugaban...
Babban bankin kasa CBN ya ce, ya ceto kasar nan daga karancin abinci da barazanar fadawa yunwa a yayin da ake tsaka da fama da annobar...
Dan kasuwar nan da ke nan Kano, Alhaji Mudassir Idris Abubakar da aka fi sani da Mudassir and Brothers, ya bayyana fargabar cewa idan har aka...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya shawarci kanana da matsakaitan ‘yan kasuwa da masana’antu da su shiga cikin shirin babban bankin Najeriya na...
Gwamantin jihar Kano ta jaddada aniyarta na ci gaba da farfado da tare da inganta kadarorin gwamnati da aka kyalesu ba a amfani dasu tsawon lokaci...
Gwamantin jihar Kano ta jaddada aniyarta na ci gaba da farfado da tare da inganta kadarorin gwamnati da aka kyalesu ba a amfani dasu tsawon lokaci...
Wasu ma’aikata da ke cikin uwar kungiyar ma’aikatan man fetur da iskar Gas ta kasa “PENGASSAN’ wadanda suke aiki a ma’aikatar man fetur ta kasa da...
Masu kanana da matsakaitan sana’oi a Kano na ci gaba da kokawa sakamakon koma baya da suka ce sun samu sanadiyyar cutar corona. A kwanakin baya...