Karamin ministan lafiya, Olorunnimbe Mamora, ya ce kasar nan ta amfana matuka tare da samun kudin shiga ta hannun masu zuwa a duba lafiyar su a...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta tabbatar da barkewar zazzabin da Beraye ke jawowa a yankin karamar hukumar Chikun. Kwamishiniyar lafiya ta jihar Dr Amina Muhammad Baloni ce...
Daya daga cikin yara tara da aka ceto a garin Onitsa dake jihar Anambra, ta fuskanci cin zarafi na fyade a hannun wanda suka sace ta,...
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ware kowa ce ranar alhamis ta mako na biyu a watan Oktoba a matsayin ranar gani ta duniya da nufin...
Binciken da hukumar lafiya ta duniya ta yi ya, ya nuna cewar Najeriya na daya daga cikin kasashen da ake fama da masu tabon hankali a...
Mutane 36 ne suka kamu da zazzabin ciwon shawara a Katsina Akalla mutane 36 ne suka kamu da zazzabin ciwon shawara a wasu kananan hukumomin guda...
Kungiyar Save the children da hadin gwiwar masu yaki da cutar yunwa wato Action against hunger sun kaddamar da Shirin taimakawa kananan yara domin yaki da...
Kimanin yara miliyan 821 ne basa samun isasshen abinci a Duniya sakamakon rashin wayewar bayar da abinci da ya kamata. Shugaban kungiyar dalibai masu karantar lafiyar...
Hukumar lafiya duniya WHO ta ce a wannan shekara za ta dauki gabaran yaki da cututtuka da ke alaka da tabin hankali da jama’a da dama...
Gwamnatin Jihar Kano ta kori wasu jami’an bada allurar rigakafin shan-inna su 12 sakamakon samun su da laifin karya dokokin bayar da allurar allurar da suka...