Kwamitin wucin gadi na majalisar wakilai da ke binciken zargin fitar da naira biliyan talatin da uku daga asusun hukumar kula da fansho ta kasa zai...
Hukumar kidaya ta majalisar dinkin duniya ta bayyana Najeriya a matsayin kasa ta uku a duniya da mafi yawa na al’ummar kasar basa haura shekaru hamsin...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce yaki da ‘yan ta’adda da dakarun kasar nan ke yi a wannan lokaci, yana haifar da ‘Da’ mai ido. Shugaba...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Kaduna ta kama wani mutum da ake zargi yana da hannu a kashe basaraken kasar Adara Maiwada Galadima a kwanakin baya,...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatin sa ba za ta kyale duk wani da aka samu yana da hannu wajen rasa rayukan al’umma a jihohin...
Kwamandan rundunar tsaro ta Civil defense Albdullahi Gana ya umarci sashin kula da dabi’u da binciken kwakwaf kan halayyar dan Adam na hukumar ya fitar da...
Cibiyar dake kula da fasahar sadarwa ta zamani da cigaban al’umma wato Citad tayi kita ga mata dasu kara jajircewa akan ilimi fasahar zani wanda zai...
Asibitin koyarwa na jami’ar Usman Danfodiyo da ke Sokoto ya fara gudanar da tiyatar zuciya, ga marasa lafiya da ke fama da lalurar. Shugaban asibitin Dr....
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai bar gida Najeriya a yau Alhamis domin fara wata ziyarar kwanaki goma a kasar Burtaniya. Hakan na kunshe ne cikin wata...
Hukumar kula da kafofin sadarwa ta kasa (NCC), ta ce, masu amfani da wayar salula miliyan casa’in da biyar da dubu dari bakwai ne basu da...