Hukumar kidaya ta kasa NPC ta ce a halin yanzu galiban tsayin ran da ‘yan Najeriya suke samu ba ya wuce shekaru 52 a duniya. Mai...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa NAFDAC ta bukaci al’ummar kasar nan musamman masu ruwa da tsaki a harkar lafiya da su kula...
Hukumar kula da jam’io ta kasa (NUC) ta ce ta fara nazartar manhajar jami’oin kasar nan da nufin bunkasa harkokin koyo da koyarwa. A cewar...
Kungiyar dalibai ta kasa NANS ta kafa wani kwamiti na musamman na sarakunan gargajiya da dattawan kasa wadanda za su rika shiga tsakani don sasanta gwamnati...
‘Yan bindiga sun sace tare da yin garkuwa da mai dakin shugaban kungiyar ‘yan jaridu ta kasa reshen jihar Nassarawa Suleiman Abubakar, Yahanasu Abubakar. Suleiman...
Gamayyar jam’iyyun adawa guda ashirin da takwas sun ki amincewa da nasarar da gwamnan jihar Sokoto Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya samu na zarcewa a karo...
Hukumar zabe ta kasa (INEC), ta ce za ta yi jinkirin baiwa wanda ya samu nasara a zaben gwamnan jihar Zamfara da aka kammala a baya-bayan...
Hajiya Habiba Abdulsalam wacce ‘ya ce ga mataimakin shugaban kungiyar Editoci ta kasa Malam Suleman Uba-Gaya wacce aka sace a kwanakin baya anan Kano, ta shaki...
Dagacin Duhu na jihar Adamwa Mohammed Sanusi ya ce mayakan kungiyar Boko Haram sun kai hari kauyukan da ke kan iyakokin jihohin Adamawa da Borno da...
Gwamnatin tarayya ta ce nan ba da dadewa ba za ta dawo kan batun kafa kamfanin zirga-zirgar jiragen sama na kasa wato Nigeria Air. Karamin...