Najeriya ta sauko matsayi na 146 daga matsayin da ta ke na 145 a shekarar da ta wuce, a jerin kasashen duniya da aka fi saukin...
Ministan sufuri Rotimi Amaech yace bai ji dadin yadda dan kwangilar dake aikin gina layin dogo da ya tashi daga Lagos zuwa badin yake gudanar da...
Shugaban kasa Muhamadu Buhari ya taya zababan shugaban kasar Brazil Mr Jair Bolsonaro murna bisa nasarar da ya yi a zaga yi na biyu na babban...
Hukumar bada agajin gaggawa ta kasa NEMA ta ce ta karbi akalla mutane 141 ‘yan asalin kasar nan daga kasar Libya, ciki har da mata 11...
Shugabar kasar Canada Ms Julie Payette ta isa jihar Lagos don gudanar da aiki da zimmar kara karfafa danganta ta fuskar tsaro. Rahotanni sun bayyana...
Kungiyar Kwadago ta Kasa NLC ta ce har yanzu tana kan bakanta na tsunduma yajin aikin gama gari a ranar 6 ga watan Nuwamban gobe, matukar...
Kwamitin da shugaban kasa kan bincike tare da biyan kudin tsoffin ma’aikatan kamfanin Jirgin Sama na kasa Nigeria Airways, ya ce an dakatar da biyan kudin...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sakon ta’aziyyarsa ga iyalan tsohon shugaban kwamitin amintattu na Jam’iyyar PDP marigayi Chief Tony Anenih, wanda ya mutu jiya Lahadi...
Babbar Kotun tarayya ta Jihar Lagos karkashin mai Shari’a Mujisola Olatoregun ta ba da belin tsohon gwamnan Jihar Ekiti Ayodele Fayose kan kudi Naira Miliyan 50...
Hukumar kiyaye abkwaur hadurra ta kasa (FRSC), ta ce hadurra guda dari da casa’in da shida da suka wakana a cikin kasar nan a wannan shekara...