Hukumar kula da harkokin Lantarki ta kasa NERC ta ce za ta sake nazartar tsarin yadda masu amfani da wutar ke biyan kudin wutar a fadin...
Babbar Kotun tarayya da ke Abuja ta ki amincewa da bukatar da wata kungiya ta yi na bayyanawa ‘yan-kasa adadin kudaden da aka kashewa shugaban kasa...
Gwamnatin tarayya ta bukaci da a dakatar da dokar nan da ta haramta yin kiwo barkatai da wasu jihohin kasar nan suka kafa. Ministan tsaro...
Rundunar ‘yan sandan jihar Nassarawa ta tabbatar da mutuwar wasu jami’an ta uku, sakamakon harin wasu ‘yan bindiga da ya rutsa da su a kauyen Maraban-Udege...
Hukumar kula da aikin Hajji ta kasa NAHCON ta kara wa’adin yin rajista da kuma biyan kudin aikin hajjin bana. Daraktan tsare-tsare da bincike na hukumar...
Kungiyar tsoffin ‘yan jam’iyyar PDP da suka koma APC, ta musanta mikawa gwamnati bukatar dakatar da shari’ar da ake yi wa shugaban majalisar dattijan kasar Sanata...
Kungiyar Jama’atul nasril Islam ta soki lamirin gwamnan Jihar Benue Samuel Ortom da kuma tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama Femi Fani-kayode kan danganta rikicin Makiyaya da...
Hukumar kula da da’ar ma’aikata ta kasa ta yi sammacin babban Sakatare a ma’aikatar Lantarki ayyuka da gidaje Mista Louis Edozien domin gurfana gabanta tare da...
Gwamnan Jihar Benue Samuel Ortom ya ce ba shi ne ke da alhakin kasha-kashen da ke wakana a Jihar ta Benue ba, a don haka ba...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci ‘yan-Najeriya su hanzarta karbar katin zabensu na dindindin ka na kuma su zabi duk wanda su ke so yayin babban...