Masanin nan kan harkokin kimiyyar Siyasa kuma Malami a Jami’ar Bayero da ke nan Kano Dokta Sa’idu Ahmad Dukawa, ya bayyana cewar an samu ci gaba...
Gwamnatin Jihar Borno ta ce ta dauki matakin rusa unguwar Galadima sakamakon kaurin sunan da unguwar ta yi wajen shan miyagun kwayoyi. Mai taimaka na musamamn...
A yau Litinin ne a ke sa ran shugabannin ‘ya yan Sabuwar PDP da suka sauya Sheka zuwa jam’iyyar APC za su gana da shugaban kasa...
Babban bankin Najeriya CBN, ya ce; ya saki dala miliyan 100 a kasuwar musayar kudaden ketare. A cewar bankin na CBN hakan na zuwa ne awanni...
Majalisar wakilai ta yi barazanar kama shugaban hukumar bada agajin gaggawa ta Najeriya NEMA Alhaji Mustapha mai Haja, sakamakon gaza bayyanar sa karo na 3 gaban...
Gwamnatin jihar Bauchi ta amince da ritayar da mataimakin gwamnan jihar injiniya Nuhu Gidado ya yi inda kuma ta yi masa fatan alheri a rayuwar sa...
Hukumar kula da jami’o’i ta kasa NUC ta fitar da sunayen jami’o’in da ta amince sun dinga koyar da darussan da suka shafin digiri na biyu...
Shugaban hukumar hana fasakauri ta kasa wato Kwastam kanal Hameed Ali mai ritaya ya ce mafi akasarin ‘yan Najeriya da ke kukan yunwa a karkashin gwamnatin...
Kungiyar ma’aikatan kananan hukumomi ta kasa NULGE ta yi barazanar gudanar da wata zanga-zangar gama gari matukar majalisun dokokin jihohi dana tarayya suka yi watsi da...
Majalisun dokokin kasar nan sun nuna rashin jin dadinsu kan yadda rundunar ‘yan-sanda ke jan kafa wajen kammala bincikenta na yadda wasu tsageru suka farwa Majalisar...