Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar na uku ya ja hankalin ‘yan-siyasar Jihar Kaduna da su kaucewa yada kalaman batanci da kiyayya, a maimaikon hakan...
Rundunar Sojin kasar nan ta sanar da cewa ta ‘yantar da fiye da mutane dubu guda daga hannun mayakan kungiyar Boko Haram. Wannan na kunshe ne...
Majalisar dinkin duniya ta yi Allawadai da harin da ‘yan bindiga suka kai a wani kauye da ke yankin karamar hukumar birnin Gwari a jihar Kaduna...
Wani malami daga tsangayar kimiyyar harhada magunguna ta Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zaria Farfesa Umar Katsayel, ya kirkiro wasu nau’ikan maganin zazzabin cizon sauro wato...
‘Yar majalisar Dattijai mai wakiltar mazabar Lagos ta tsakiya Oluremi Tinubu ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta ware ranaku domin bada hutu a fadin...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da kafa kwamitin shugabancin rikon kwarya na kasuwar Kantin Kwari dake nan Kano da zai jagoranci kasuwar na tsohon shekaru uku...
Kungiyar ba da agaji ta Red Cross ICRC, ta ce, ta hada wata mahaifiya mai suna Aishatu Shehu tare da ‘yarta mai shekaru bakwai mai suna...
Kamfanin mai na kasa NNPC ya ce ya biya naira biliyan dari da arba’in da hudu da miliyan hamsin da uku wajen ba da tallafin mai...
Sashen kula da Albarkatun man fetur na kasa DPR, ya musanta rahotannin da kafafen yada labaran kasar nan suka yada cewa, ya ba da lasisi guda...
Farashin danyan mai na ci gaba da tashi a kasuwar duniya, inda aka sayar da ganga a kan dala saba’in da biyar a kasuwar Brent da...