Akalla bayan Sa’o’i 24 bayan sanar da janyewarsa daga kare tsohon Sakataren yada labaran PDP Olisa Metuh a gaban Kotu, Lauyan mai lambar kwarewa ta SAN...
Asusun bayar da lamuni na Duniya IMF ya nuna damuwarsa kan ko Najeriya za ta iya biyan bashin da ake binta, sannan kuma ya bukaci gwamnatin...
Rundunar tsaron kasar nan ta sanar da hallaka ‘yan-bindiga 35 sannan jami’in Soja daya ya mutu yayin da guda ya bata, lokacin bata-kashi a Jihohin Benue...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan Makarantun kasar nan ta JAMB ta sanar da ranar Lahadi mai zuwa 26 ga watan da mu ke ciki na Mayu...
Tsohon shugaban majalisar dokokin jihar Kano Kabiru Alhassan Rurum, ya ce, ganin kimar na gaba shi ya sa suka amince da sulhun da aka yi musu...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci al’ummar musulmi da su yi amfani da darussan da ke cikin azumin watan Ramadan domin kara kusantar Ubangiji da soyayyar...
Uwar gidan tsohon ministan ilimin kasar nan Hajiya Halima Ibrahim Shekarau, ta yi kira ga masu hali da su tallafa wa nakasassu da marasa karfi da...
Kungiyar Likitoci ta kasa reshen Jihar Ondo NMA ta bayyana bukatun da kungiyar ma’aikatan Lafiya ta JOHESU a matsayin abinda hankali ba zai taba dauka ba...
Hukumar shirya jarabawar kammala karatun sakandire ta yammacin Afirka WAEC, ta ce; nan ba da dadewa ba, za ta gudanar da jarabawar GCE zagaye na 2....
Hukumar gudanarwar hukumar kwastam ta yi karin girma ga wasu manyan jami’an hukumar 1997. Haka kuma ta kuma amince wasu manyan jami’an na kwastam hudu su...