Ƙungiyar masu fasahar haɗa magunguna ta ƙasa ta ce, duk wani magani da aka haɗa shi, sai an fara gwada shi a kan dabbobi kafin mutane....
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce, rashin samar da ingantaccen abinci mai gina jiki ga yara na haifar musu da naƙasa a ƙwaƙwalwar su. Babban...
Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta amince da fara amfani da nau’in allurar rigakafin zazzabin cizon sauro na Malaria, nau’in allurar da ke matsayin irinsa na...
Ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa ta ƙasa reshen jihar Kano ta ce gwamnatin tarayya ta fara biyan su kuɗaɗen da suke bin ta ba shi. Ƙungiyar...
Wani al’amari da ake ganin barazana ce ga muhalli shi ne yadda ake zubar da shara akan layin dogo musamman ma idan ya ratsa ta cikin...
Ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa ta ƙasa NARD ta janye yajin aikin da ta shafe sama da watanni biyu tana yi. Ƙungiyar ta kuma ce a...
Shugabna ƙasa Muhammadu Buhari ya gabatar da jawabin murnar cikar Najeriya shekara 61 da samun ƴancin kai a safiyar Juma’a. Ga kaɗan daga cikin jawabin nasa:...
Cibiyar daƙile cututtuka masu yaɗuwa ta ƙasa NCDC, ta ce Najeriya ta shiga cikin taswirar duniya wajen yaƙar cutar sanƙarau kafin shekarar 2030 kamar yadda hukumar...
Shugaban hukumar kula da inshorar lafiya ta ƙasa reshen jihar kano ya ce kowa zai iya shiga tsarin inshorar lafiya ba sai ma’aikaci ba. Alhaji Aminu...