Hukumar gudanarwar Jami’ar Bayero dake Kano ta musanta labarin da ake yadawa na cewa ta kara kudin makaranta ga daliban dake karatu a cikin da wadanda...
Al’umma na ci gaba da kauracewa karbar tsoffin kudin tun kafin wa’adin daina amfani da su da babban bankin kasa CBN ya sanar ya yi. Wannan...
Kungiyar matuka baburan daidaita sahu a jihar Kano ta ce, mambobinta za su daina karbar tsoffin takardar kudi a ranar da babban bankin kasa CBN ya...
Al’umma su karbi sauyin da babban bankin kasa CBN yazo da shi a kan hada-hadar kudi. Masani kan harkokin hada-hadar kudi kuma kwararren akanta a Kano...
Rahotanni sun nuna cewa jihohi shida da suka hada da Borno, Yobe, Katsina, Gombe, Taraba da kuma nan Kano su ke da kashi 84 cikin 100...
. Sannu a hankali dai sabuwar cutar ta Mashako wato “Diphtheria” a turance na ci gaba da bazuwa a sassa daban daban na jihar Kano. Inda...
Gwamnatin jihar Kano ta ce samar da taken jihar da ta yi zai kara inganta martaba da Tarihin ta. Gwamnan jihar Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ne...
Hukumar kidaya ta Najeriya NPC ta ce, za a gudanar da kidayar jama’a daga ranar 29 ga watan Maris zuwa 2 ga watan Afrilun shekarar da...
A ranar 5 ga Yuli ‘yan bindiga suka kai hari gidan Yarin Kuje Jami’an hukumar DSS sun cafke Tukur Mamu, a ranar 6 ga Satumba Gwamnatin jami’an...
Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar III, ya bukaci babban bankin Najeriya CBN, da ya kara wa’adin da ya sanya na daina amfani da...