Majalisar dokokin Kano ta ce ɗan majalisar jihar mai wakiltar Birni Salisu Maje Ahmad Gwangwazo ya sanar da ita ficewarsa daga jam’iyyar PDP zuwa APC. Hakan...
Shugaban hukumar kare haƙƙin masu sayen kaya ta Kano Janaral Idris Bello Dambazau ya tsere daga hannun jami’an Anti Kwarafshin. Shugaban hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe ta Kano...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta ce, sama da kaso Talatin da tara na rijistar zaben yan jihar Kano ta lalace. Wannan dai...
Fitaccen mawakin Hausa nan Naziru Sarkin waƙa yayi kakkausan martani ga jaruman Kannywood Nafisa Abdullahi. A wani gajeren rubutu da Sarkin waƙar ya wallafa a shafinsa...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta gargadi matasa masu fita sallar Tahajjudi da su guji aikata ayyukan da ya sabawa ka’idojin addinin musulunci a yayin fita...
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta bada umarnin a kamo mata shugaban hukumar kare hakkin masu sayen kaya...