Hukumar KAROTA a jihar Kano ta ce, daga ƙarshen watan Maris na 2022 za ta haramtawa duk direban adaidaita sahun da bai sabunta lasisinsa ba hawa...
Ƙasar Saudi Arabiya ta amince da dakatar da duk wasu takunkuman da ta sanya domin yaƙi da cutar corona. A ranar Asabar ƙasar ta amince da...
Wata kotu a nan Kano ta sallami Jamila Muhammad Sani matar Abdulmalik Tanko wanda ake zargi da kashe ɗalibarsa Hanifah Abubakar. Kotun Majistare mai Lanba 12...
Wani kwararren likitan Kunne Hanci da Makogaro a asibitin Muhammad Abdullahi Wase a nan Kano ya ce, faruwar lalura a makogaro kan haifar da cuta ga...
Malamin makarantar nan Abdulmalik Tanko da ake zargi da kashe dalibarsa Hanifa Abubakar ya ce, jami’an tsaro ne suka tursasashi ya amsa laifin da ake zarginsa....
Yayin ci gaba da shari’ar zarge-zargen da ake yiwa Malam Abduljabbar Kabara a yau Alhamis 3 ga watan Maris na 2022, malamin ya rantse da al’ƙur’ani...
Ƙananan Hukumomin Gabasawa, Gezawa, Minjibir da Warawa sun dakatar da hawa Babur mai ƙafa biyu daga ranar Lahadi mai zuwa. Hakan na cikin wata sanarwa da...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Sultan Sa’ad Abubakar ya umarci Musulmai a faɗin ƙasar nan da su fara duban watan Sha’aban 1443AH da ga yau Alhamis. Watan...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta sake yin haɗin gwiwa da wani kamfanin mai zaman kan sa a kasar Ghana domin aikin kwashe shara da...
Sashin kula da cututtuka masu yaɗuwa a Asibitin Aminu Kano ta ce cutar corona ta yi sanadiyyar mutuwar mutane sama da dubu 3 a Nijeriya ciki...