A gobe Alhamis ne shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai bar Najeriya zuwa ƙasar Ethiopia wato (Habasha) domin yin wata ziyarar kwanaki huɗu a birnin Addis Ababa...
Kotun majistiri mai lamba 58 ta ɗage zamanta na gobe Alhamis 3 ga watan Fabrairu a kan zargin da ƴansanda ke yiwa tsohon Kwamishinan Ayyuka Injiniya...
Kotun majistire mai lamba 58 ƙarƙashin mai shari’a Aminu Gabari ta aike da tsohon Kwamishinan ayyuka na jihar Kano Injiniya Ma’azu Magaji Ɗan Sarauniya zuwa gidan...
Ana fargabar rasa ran wani direban mota sakamakon gudun wuce Sa’a da yake yi a safiyar ranar Asabar. Haɗarin ya faru ne a titin Goron Dutse...
Kotun majistret mai lamba 58 ƙarkashin mai Shari’a Aminu Gabari ta yi umarnin a tsare injiniya Mu’azu Magaji Ɗan Saruaniya a asibitin Ƴan sanda. Tun da...
Kotu ta bada umarnin mayar da tsohon kwamishinan Ayyuka na Jihar Kano Injiniya Mu’azu Magaji Ɗan Saruniya zuwa Asibitin ƴan sanda domin kula da lafiyar sa....
Wata Kotu a nan Kano ta Umarci ɗan Sandan Kotu daya kamo Mata jarumin wasan kwaikwayon nan Sadik Sani Sadik. Kotun shari’ar musulunci da ke Zamanta...
Al’ummar Jamhuriyyar Nijar na ci gaba da bayyana ra’ayoyin su game da raɗe-raɗen da ake yi na cewa shugaban ƙasar Bazoum ya ƙauracewa kwana a fadar...