Jagoran Jami’iyyar PDP Sanata Rabi’u Musa Kwankwasiyya ya ce, tarin magoya baya da tsagin na su ke da shi ya sanya jami’iyyarsu ke ci gaba da...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya taya tsohon gwamna Sanata Rabi’u Musa kwankwaso murnar zagayowar ranar haihuwar sa. Gwanduja ya taya shi murna ne...
Tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce, shi da kan sa ya miƙa kan sa ga ofishin hukumar yaƙi da cin hanci da...
Tsohon Kwamishinan ma’aikatar ayyuka Injiniya Mu’azu Magaji Ɗan sarauniya ya ce har yanzu Alhaji Ahmadu Haruna Zago ne halastaccen shugaban jam’iyyar APC a Kano. Ɗan sarauniya...
Shugaban ƙasa Muhammdu Buhari na wata ganawar sirri da shugaban ƙasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan a Villa da ke Abuja. Tun da fari dai Recep Tayyip...
Tsohon shugaban hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe ta Kano Muhyi Magaji Rimin Gado ya musanta raɗe-raɗin cewa an kama shi. Muhyi ya ce bai aikata wani laifi ba,...
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce, shalkwatar Jam’iyyar APC ta ƙasa ta amince da Abdullahi Abbas a matsayin halastaccen shugaban ta a Kano. Gwanduje...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama wasu mutum biyu da ta ke zargi da yiwa yan bindiga jigilar man fetur. Mai magana da yawun rundunar...
Jamhuriyar Nijar ta musanta wani zargi da yace gwamnatin da ta shude ta Mahammadou Issoufou ta bada kwangila ta haramtacciyar hanya. Wani dan jarida mai binciken...
Gwamnatin jihar Kano ta taya al’ummar musulmi murnar zagayowar Mauludin Annabi Muhammad (S.A.W). A wani saƙo da ya aiko wa Freedom Radio, Kwamishinan al’amuran addini na...