Ƙungiyar Ƴan Najeriya tsofaffin ɗaliban jami’ar musulunci ta Malaysia sun gabatar da babban taro mai taken tsarin bankin musulunci wajen haɓaka tattalin arziƙin Najeriya. Yayin wannan...
Tsohon shugaban hukumar Anti Kwarafshin ta jihar Kano Muhyi Magaji Rimin Gado, ya ce zai yi bankaɗa kan wasu al’amuran Gwamnatin Kano. Rimin Gado ya bayyana...
Jamhuriyar Nijar ta samu rancen kuɗi daga Bankin Duniya sama da miliyan dubu dari biyu da ashirin na Cefa, dai-dai da dalar amurka miliyan dari huɗu,...
Tsohon shugaban hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano Barista Muhyi Magaji Rimin Gado ya ce a shirye yake ya...
Shahararriyar mawakiyar Hausa anan Kano Magajiya Ɗambatta ta rasu. Mawaƙiyar ta rasu bayan gajeriyar rashin lafiya a gidanta da ke Ɗambatta a yammacin ranar Juma’a. Magajiya...
Fitaccen ɗan wasan Hausa a Kannywood Tijjani Asase ya ce, ya fara neman kuɗi daga sana’ar gwamngwan. Tijjani ya kuma ce yayi sana’ar karen mota kafin...
Wani ɗan kasuwar kayan miya da ke ƴan Kaba ya kokawa kan yadda suke asarar tumatir a wannan lokaci. Lawan Abdullahi ne ya bayyana hakan a...
Dakarun Operation Hadarin Daji na sojojin ƙasar nan sun yi luguden wuta kan sansanonin ‘yan bindiga a cikin dazukan Jihohin Sokoto da kuma Katsina, tare da...
Babban sufeton ‘yan sandan ƙasar nan Usman Alƙali Baba, ya ce rundunar ba ta da wani shiri na sake dawo da ‘yan sandan yaki da manyan...
Rundunar ƴan sandan jihar Zamfara ta miƙa sama da mutane 187 a hannun gwamnatin jihar, bayan sun kuɓutar da su daga masu garkuwa da mutane. Mai...