Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta amince da fara amfani da nau’in allurar rigakafin zazzabin cizon sauro na Malaria, nau’in allurar da ke matsayin irinsa na...
Wata mata ta kwarawa kishiyar ta tafasasshen a jiki. Hafsah Isa mai shekaru 21 wadda kuma ita ce amarya a gidan ta kwarawa kishiyar ta Daharatu...
Gwmnatin tarayya za ta sanya dokar ta ɓaci da kuma tsaurara matakan tsaro a jihar Anambra gabanin zaɓen gwamnan jihar da za a yi a ranar...
Da tsakar ranar Laraba wata babbar motar dakon kaya ta yi taho mu gama da jirgin ƙasa a Kano. Babbar motar ta yi taho mu gama...
ƙungiyar masu kiwon kifi ta ƙasa rashen jihar Kano ta ce babban kalubale da ta ke fuskanta bai wuce rashin samun abincin kifi da aka sarrafa...
Gwamnatin tarayya ta amince da fara biyan alawus ga ɗaliban da ke karantun digiri na farko a jami’o’in gwamnatin tarayya a ƙasar nan da ya kai...
Masu gudanar da sana’ar ɗura iskar gas na kokawa kan yadda ake samun tashin farashin sa, lamarin da ke sanya masu saye don amfanin gida cikin...
‘Yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles sun gudanar da daukar horo na farko a ranar Talata 05 ga Oktoban 2021 da muke ciki a...
A ci gaba da buga wasannin sada zumunci da kungiyoyi a jihar Kano ke yi. Kungiyar kwallon kafa ta Raula FC dake Kano, zata buga da...
A cigaba da buga gasar cin kofin Firimiyar TOPA da kungiyoyin jihar Kano ke bugawa, a ranar Larabar nan 06 ga Oktoban 2021 gasar zata cigaba...