Gwamnatin jihar Zamfara ta bada umarnin rufe dukkanin makarantun firamare da sakandire a kananan hukumomin jihar 14. Gwamnan jihar Muhammad Bello Matawalle ne ya bada umarnin,...
Cibiyar bincike Kan harkokin noma a kasashe masu zafi IITA ta ce, shigowar matasa a harkokin noma zai farfado da tattalin arzikin Najeriya. Shugaban cibiyar...
Shugaban sojin ruwan Najeriya Vice admiral Auwal Zubairu Gambo, ya jinjinawa gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje duba da yadda yake bada gudunmawar sa a rundunar. Vice...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya kori ministocinsa biyu daga majalisar zartarwa ta ƙasa. Ministocin su ne ministan Noma Alhaji Sabo Nanono da kuma na lantarki Engr....
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta jamhuriyyar Nijar wato HALCIA ta bankaɗo wasu baɗaƙalar kuɗi, na sama da biliyan goma na Cfa. Hakan ya...
Gwamnan jihar Neja Abubakar Sani Bello, ya fitar da sabbin matakan tsaro wanda ya hada da rufe manyan kasuwannin da ke ci mako-mako a fadin jihar....
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa NDLEA ta miƙa kyautar kekunan ɗinki hamsin da ƙudi naira miliyan ɗaya ga matasa a nan Kano....
Tsohon Gwamnan jihar Jigawa Alhaji Sule Lamiɗo, ya ce fifita buƙatun kai da wasu shugabannin siyasa ke yi a arewacin ƙasar nan, shi ke haddasa matsalolin...
Hukumar yaki da ci hanci da rashawa ta ICPC ta kasa, ta sanar da fara binciken aiyyukan ‘yan majalisun tarayya karo na uku a yau. Mai...
Hukumar kiyaye afkuwar haɗura ta ƙasa FRSC ta tabbatar da mutuwar mutane 12 sakamakon haɗarin mota a hanyar Kaduna zuwa Abuja. Shugaban hukumar shiyyar Kaduna Hafiz...