Hukumar KAROTA ta jihar Kano, ta musanta zargin zaftare albashin wasu daga cikin ma’aikatan ta, kamar yadda ake ta yaɗawa. Shugaban hukumar Baffa Babba Danagundi ne...
Cibiyar dakile yaɗuwar cututtuka ta ƙasa NCDC ta ce, adadin waɗanda suka kamu da cutar kwalara a ƙasar nan ya kai dubu talatin da uku da...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa NAFDAC ta rufe wasu gidajen da suke samar da ruwan leda 38 sakamakon karya dokokin yin kasuwanci...
Gwamnatin tarayya ta ɗaddamar da shirin N-power rukuni na 3 zubin farko na mutane dubu biyar da goma a fadin ƙasar nan. Ministar jin ƙai da...
Gwamnatin tarayya ta ce, ƙarƙashin matsaikacin shirin ta, za ta fitar da sama da mutane miliyan 100 daga ƙangin talauci daga shekarar 2021 zuwa 2025. Karamin...
Farashin gangar danyen mai ya samu tagomashi bayan da ya karye tsawon mako guda a kasuwar duniya. A dai makon da ya gabata ne farashin ya...
Gwamnatin ƙasar Faransa ta yi alƙawarin tallafawa Kano wajen bunƙasa Ilimi. Jakadan Faransa a Najeriya, Jerome Pasquier ne ya bayyana haka ranar Litinin a Kano, yayin...
Gwamnatin jamhuriyyar Nijar ta ce, zata fara hukunta ƴan ƙasar da ke fita ƙasashen ƙetare suna yin barace-barace da ƙananan yara. Ministan jin ƙai da walwalar...
A ranar Talata ne mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III ya cika shekaru 65 a duniya. Sultan Abubakar III, wanda shi ne ɗan...
Mataimakin Shugaban ƙasa Farfesa Yemi Osibanjo ya ce, bashi da hannu kan rahotannin da ake yaɗawa na cewa ya fito takarar shugaban ƙasa a zaɓe mai...