Ƙungiyar ɗalibai ta ƙasa NANS ta buƙaci gwamnatin tarayya da ƙungiyar malaman jami’o’i ta ƙasa ASUU da su sanya buƙatun ɗalibai a gaba, wajen magance matsalolin...
Ƙungiyar ƴan fansho ta ƙasa reshen jihar Kano ta ce, kuɗin da ya shigo asusun yan Fansho daga ƙananan hukumomi na wannan watan, ba zai taba...
Mutanen ƙauyen Rimi a ƙaramar hukumar Sumaila sun ƙone wasu mutane biyu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne. Wannan al’amari ya faru ne da...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, zaɓen shugabannin mazaɓu na jam’iyyar APC a matakai daban-daban da za a gudanar ba zai hana yin aikin tsaftar muhalli na...
Gwamnatin jihar Kano ta dasa harsashin fara ginin ofishin ƴan sanda a Getso da ke ƙaramar hukumar Gwarzo. Aikin wanda za a gudanar da shi a...
Majlissar Dattijai ta ce ofishin babban akanta na kasa ya fitar da kusan naira biliyan 666 daga asusun albarkatun kasa ba bisa ka’ida ba. Wannan dai...
Ma’aikatar albarkantun ruwa ta Najeriya ta yi hasashen samun ambaliyar ruwa a wannan shekarar ta 2021. Shugaban hukumar NIHSA mai kula da harkokin ruwa da kuma...
Gwamnatin jihar Bauchi, ta kaddamar da shirin Allurar Rigakafin cutar Amai da Gudawa na Cholera don kaucewa barkewar annobar a jihar. Gwamnan jihar Bala Mohammed, ne...
Gwamnatin jihar Kano zata sanya takunkumi ga dukkan asibitoci masu zaman kansu da basu sabunta lasisi ba. Sakataren hukumar kula da cibiyoyin lafiya masu zaman kansu...
Gwamnatin tarayya ta fara tattaunawa da kamfanin sada zumunta na Twitter akan dakatar da harkokin kamfanin a Najeriya. Rahoton jaridar The Nation, Ministan yada labarai Alhaji...