Shugaban majalisar wakilai Femi Gbajabiamila, ya ki amincewa da kudirin gaggawa da shugaban marasa rinjaye na majalisar wakilai, Ndudi Elumelu ya gabatar da ke neman ministan...
Jam’iyyar PDP reshen mazabar Hotoro ta kudu ta dakatar da tsohon ministan kasashen wajen kasar nan Ambasada Aminu Wali daga jam’iyyar na tsawon watanni shida. A...
Majalisar dattijai ta nemi gwamnatin tarayya da ta yi duk mai yiwuwa wajen ganin an rage farashin siminti a kasar nan. Wannan na zuwa ne...
Hukumar bunkasa fasahar bin hanyoyin kimiyya wajen inganta rayuwar abubuwa masu rai (National Biotechnology Development Agency), ta ce, samar da sabon irin masara mai suna Tela...
Rahotanni daga jihar Kaduna na cewa, ‘yan bindiga sun sace daliban wata jami’a mai zaman kanta mai suna Green Field university da ke garin Kaduna. ...
Gwamnan jihar Kano dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce ya gamsu da bin tsarin mulkin kasa kan bawa bangaren shari’ar damar cin gashin kanta. Ganduje ya...
Gwamnatin tarayya ta ce za ta tallafawa kananan hukumomin kasar nan domin ragewa al’umma radadin talaucin da suke fama da shi a yanzu. Ministan ayyuka na...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bada umarnin haramta al’adar nan ta tashe da aka saba yi a duk lokacin azumin Ramadan a fadin jihar Kano....
Sojojin kasar Chadi sun sanar da Maahamat Kaka Idriss Deby Itno, dan shekara 37, a matsayin sabon shugaban kasar na rikon kwarya. Sabon shugaban rikon kwaryar...
Shugaban Chadi Idriss Deby ya rasu. Rasuwar tasa ta biyo bayan raunin da ya ji a bakin daga, kamar yadda mai magana da yawun rundunar sojin...