Atoni janar na kasa kuma ministan shari’a Abubakar Malami ya shaidawa babbar kotun tarayya da ke Abuja cewa, tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar bai...
Biyar daga cikin dalibai 39 na kwalejin tarayya ta koyon ilimin tsirrai da gandun daji da masu garkuwa da mutane suka sace a Afaka sun shaki...
Rundunar ‘yan sandan kasar nan ta tura karin ‘yan sandan kwantar da tarzoma da kwararrun jami’an ta don samar da tsaro a jihar Imo, bayan harin...
Sufeto janar na ‘yan sandan kasar nan Mohammed Adamu, ya tabbatar da cewar ‘yan kungiyar tsagerun dake rajin kafa ‘yan-tacciyar kasar Biafra, ta IPOB ta hannun...
Daruruwan magoya bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari sun yi dafifi a ofishin diflomasiyar Najeriya da ke birnin London da akewa lakabi da Abuja House, don nuna...
An samu hatsaniya a dakin wasan damben “Kick Boxing” bayan da aka umarci ‘yan wasa da magoya baya su fice daga dakin wasan domin kare dokokin...
An killace kimanin ‘yan wasa goma da aka samu dauke da cutar Corona yayin da ake tsaka da gudanar da gasar bikin kakar wasanni ta 2020...
Kungiyar ma’aikatan shari’a ta kasa reshen jihar Kano (JUSUN) ta ce za ta rufe dukkanin kotuna da ma’aikatun shari’a a kasar nan daga ranar 6 ga...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce babban abin da yasa ‘yan ta’adda suke yawan kai hare-haren ta’addanci a jihar shine rashin basu damar tattaunawa da gwamnati. Gwamnan...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce akalla jami’anta ashirin ne suka rasu sakamakon harin ‘yan ta’adda a watan maris din daya gabata. Babban Sufeton ‘yan sandan...