Fadar shugaban kasa ta soki kalaman da tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar ya yi a baya-bayan nan wanda ya alakanta matsalar da kasar nan...
Wasu mata da su ka gudanar da kwantiragin girke-girken abinci a yayin gasar musabakar Alqur’ani wanda aka kammala a baya-bayan nan a Kano sun koka kan...
Najeriya ta zamo kasa ta 17 cikin kasashen da zasu samu tikitin zuwa gasar cin kofin Afirka na 2021. Wannan na zuwa ne bayan da Najeriya...
Tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar ya ce gwamnatin shugaba Buhari tana bukatar taimakon gaggawa. A cikin wata mukala da ya gabatar mai taken: ‘Kasa...
Jagoran jam’iyyar APC na kasa Sanata Bola Ahmed Tinubu, ya ce, duk da cewa kasar nan ta fice daga kangin mashash-sharan tattalin arziki da ta shiga...
Wata babbar motar dakon kaya ta fadi a gadar watari da ke kan titin Gwarzo. Motar mai dauke da raftan takalma ta taso daga cikin garin...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da takwaransa na kasar Chadi Idriss Derby a fadar Asorok da ke Abuja. Rahotanni sun ce shugaban nin biyu za...
Gwamnatin jihar Kano ta yankewa wasu kamfanoni biyu tarar naira dubu dari biyar kowannen su. Kamfanonin biyu sun hadar da JK company da GP Tank da...
An yankewa Yan garuwa tarar naira dari biyar biyar sakamakon karya dokar tsaftar muhalli. Ma’aikatar muhalli ta jihar Kano ta gargadi masu sana’ar sayar da ruwa...
Mahaifin daya daga cikin dalibai da ‘yan bindiga su ka sace a Kaduna ya rasu sanadiyar bugun zuciya. Mahaifin daya daga cikin dalibai 39 ‘yan...