Ana fargabar wani hatsarin mota a Kwanar Dumawa da ke ƙaramar hukumar Minjibir a nan Kano ya haifar da asarar rayuka da jikkata mutane da dama....
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayar da umarnin rufe wasu cikin makarantun gaba da Sakandiren jihar nan take. Hakan na cikin wata sanarwa da...
An wayi gari Asabar da samun rahoto daga makusantan Salihu Tanko Yakasai kan cewa bai dawo gida ba tun a ranar Juma’a. Hakan kuma ya zo...
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya kori mai taimaka masa kan yaɗa labarai Salihu Tanko Yakasai. Hakan na cikin sanarwar da Kwamishinan yaɗa labarai na...
Ma’aikatar muhalli ta jihar Kano ta rufe kantin Jifatu da ke titin zariya road tare da cin tarar sa naira dubu dari 2. Kwamishinan muhalli Dakta...
Gwamnatin jihar Kano ta yanke tarar miliyan daya ga wani kamfanin sarrafa shinkafa a rukunin masana’antu da ke sharada anan Kano. Tarar ta su dai ta...
Gwamnatin jihar Kano ta bada umarnin rufe makarantun kwana goma da ke jihar. Kwamishinan ilimi na jihar Malam Sanusi Sa’idu Ƙiru ne ya bayyana hakan a...
Kamfanin mai na kasa NNPC ya ce kasar nan tana asarar gangan mai dubu dari biyu a duk rana sakamakon ayyukan barayin mai. A cewar kamfanin...
Kwamshinan muhalli na jihar Kano Dakta Kabiru Ibrahim Getso ya bukaci sauran makarantun jihar Kano da su yi koyi da kwalejin koyar da harkokin tsaftar muhalli...
Hukumar kiyaye abkuwar haddura ta kasa FRSC ta ce za ta baza jami’anta a ranakun tsaftar muhalli don yaki da masu karya doka. Babban kwamandan hukumar...