Kungiyar yan takarar jam’iyyar APC ta kasa reshen jihar Kano ta ce nan gaba kadan gwamnatin shugaba Buhari zata kawo karshen matsalar tsaro da ya addabi...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce za ta yiwa siyasar jihar Kano garanbawul domin magance rikice rikicen ‘yan jagaliyar siyasa na sare sare. Kwamishin...
Wasu gamayyar kungiyoyin farar hula 44, sun roki Shugaba Muhammadu Buhari da ya sauka daga kujerara sa ko kuma Majalisar Dokoki ta tsige shi idan har...
Hadaddiyar Kungiyar masu Abinci da dillalan Shanu a Najeriya ta yi barazanar tsunduma yajin aiki a duk fadin kasar nan na tsahon kwanaki bakwai kan matakin...
Tsohon Kwamishinan ayyuka na Gwamnatin Kano Engr. Mu’azu Magaji Ɗan Sarauniya ya goyi bayan hukumar KAROTA kan tilasta wa masu adaidaita biyan kuɗin haraji. A cikin...
Daga: Zainab Aminu Bakori Masani kan sha’anin tsaro kuma mai bincike a fannin aikata manyan laifuka a jami’ar Yusuf Maitama Sule da ke nan Kano...
Hukumar lura da zirga-zirgar ababen hawa ta Kano KAROTA ta ce, ya zama tilas ga duk masu baburan adaidaita sahu su riƙa biyan harajin Naira ɗari-ɗari...
Ƙungiyar muryar matuƙa baburan adaidaita sahu ta Kano ta ce, babu gudu ba ja da baya kan shirin ta na tsunduma yajin aiki a yau Litinin....
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce ƴan sanda sun karɓe binciken da ta fara kan jami’inta da aka samu a wani Otal da ke Sabon...
Jami’an sintiri na Bijilante a nan Kano sun ƙwato wasu mutane huɗu daga hannun masu garkuwa da mutane a ƙauyen Gammo da ke ƙaramar hukumar Sumaila....