Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da rasuwar muta ne 3 ‘yangida daya a wata gobara da ta tashi a unguwar Rijiyar zaki dake...
Gwamnatin Kano ta ce, zata yi biyayya ga hukuncin Kotu bayan da kungiyar ma’aikatan Kotuna ta gurfanar da ita a gaban babbar kotun jihar Kano, kan...
Rundunar ‘Yansandan jihar Yobe ta kama wasu karti 3 da ake zargi sun yiwa wata karamar yarinya ‘yarshekara 13 fyade na taron dangi a garin Potiskum....
Gwamnatin Tarayya ta ce, zata sake yin nazari kan komawa makarantu da za’a yi a ranar 18 ga watan Janairun ne, kasancewar ana yawan samun karuwar...
Hukumar taimakekeniyar lafiya ta jihar Kano ta fara yiwa masu bukata ta musamman rijistar tallafin lafiya kyauta, a wani mataki na inganta rayuwarsu da ta yaransu....
Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kano KANSIEC, ta ce ta kammala rarraba kayayyakin da basa bukatar tsaro na zaben kananan hukumomin da za a...
Gwamnatin Jihar Kano tace, babu gudu ba ja da baya akan yunkurinta na gyara duk wasu gidaje ko filaye mallakin gwamnati wadanda ba’a amfani dasu a...
Kungiyar ma’aikatan jami’o’i da ba NASU malamai da hadin gwiwar kungiyar manyan malaman jami’o’ ta kasa SSANU sun yi barazanar shiga zanga-zangar kwanaki uku daga gobe...
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce, kungiyoyin masana kimiyyar lafiya dake karkashin hukumar guda goma ne za su ziyarci kasar China a ranar Alhamis mai...
Harbe-harben ƴan bindiga ya tarwatsa jama’a a titin gidan Zoo, daidai Ado Bayero Mall da ke nan Kano. Lamarin ya faru ne da misalin ƙarfe 10...