A kalla mutane 18 ne suka rasa rayuwakansu sakamakon hatsarin kwale-kwale a Kogin Buji da ke karamar hukumar Itas Gadau. Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi...
Kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano ta bayyana fargabar ta kan Karin kudaden cike takardun rantsuwa da na shigar da kara da sauran abubuwan da...
Kungiyar tsoffin daliban Kwalejojin Kimiyya na jihar Kano da Jigawa KASSOSA ta bayyana damuwarta kan rashin kwararrun malamai a fannin da kuma rashin kayan aiki. Tsohon...
Ƙungiyar dillalan man fetur ta ƙasa shiyyar Kano ta ce, zata sayar da litar man a kan N168. Shugaban ƙungiyar Alhaji Bashir Ahmad Ɗan Malam ne...
Mai bai wa gwamnan Kano shawara kan al’amuran matasa Murtala Gwarmai ya yi rabon jakuna ga matasa. Gwarmai ya raba jakunan ne a cikin jerin tallafin...
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC, ta ce akwai yiwuwar karuwar cutar zazzabin Yellow Fever a wasu jihohin kasar nan. Shugaban sashen yada labarai da...
Gwamnatin jihar Kano ta ce rashin kyautatawa al’umma ne ya janyo rikicin zanga-zangar End Sars a wasu jihohin ƙasar nan. Kwamishinan matasa da wasanni na jihar...
Ƙungiyoyin al’umma a Kano sun fara martani kan kashe sama da biliyan guda a gyaran titin Ahmadu Bello. Gwamnatin Kano dai ta ce aikin gyaran titin...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano da hadin gwiwar kwamitin kyautata alaka tsakanin ‘yansanda da jama’a sun fara bayar da horo ga masu sayara da wayoyin hannu....
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta dawo da martabar wuraren shaƙatawa domin su riƙa gogayya dana ƙasashen ƙetare. Daraktan hukumar ƙawata birnin Kano Abdallah Tahir...