Gwamnan Jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya ce aza harsashin gina Jami’a mai zaman kanta da kungiyar Jama’atul Izalatil Bidi’a wa Iqamatus Sunnah ke kokarin yi...
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun hallaka mutane tara a kauyen Kadai a karamar hukumar Giwa, a wanni kadan bayan da suka kai wani...
Gwamnatin tarayya ta kara wa’adin dakatar da sabon farashin kudin wuta da akalla mako guda. Shugaban hukumar kula da harkokin wutar lantarki ta kasa Farfesa James...
Bayan kwashe kusan watanni bakwai sakamakon cutar Corona, a yau Litinin ne ɗalibai ke komawa makaranta a nan Kano. Za a buɗe makarantu firamare dana sakandire...
Gwamnatin jihar Jigawa ta nemi gwamnatin tarayya kan ta kammala cika alƙawarin da ta yi na tallafin takin zamani ga manoman da suka gamu da iftala’in...
Rahotanni daga garin Kadauri a ƙaramar hukumar Maru ta jihar Zamfara na cewa, wasu ƴan bindiga sun hallaka mutane tara, tare da jikkata wasu da dama....
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Kano ta rabar da wasu kayayyakin tallafin cutar Corona da ake zargin kansilan mazabar Kabuga da karkatar da...
Rahotanni daga garin Maƙarfi na jihar Kaduna na cewa wani da ba a kai ga gano waye ba, ya yi awon gaba da wata motar Tirela...
A yayin da ake bikin ranar ‘ya’ya mata ta duniya a yau, cibiyar bunkasa fasahar sadarwar zamani CITAD ta bukaci gwamnatocin Najeriya da su kara bai...
Mai alfarma sarkin musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar na uku ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta dauki matakin gaggawa a karamar hukumar Hadejia ta jihar...