Kungiyar Likitoci ta kasa reshen jihar Kano ta karyata labarin da ake yadawa cewa Likitoci za su tafi yajin aiki. Shugaban kungiyar Likitoci ta kasa reshen...
Rahotonni a nan Kano na cewa an cimma matsaya tsakanin ‘yan Kasuwar kayan masarufi ta Singer da kuma hukumar karbar korafe-korafe da yaki da rashawa ta...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da cewa yanzu haka mutane 397 ne suka kamu da cutar Covid-19 a jihar. Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta wallafa...
Alkaluman cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC yace zuwa yanzu cibiyar ta yiwa mutane 19,512 gwajin cutar Covid-19 a sassa daban-daban na kasar. A...
Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce zuwa ranar Talatarnan mutane 481 ne suka warke sarai daga cutar Covid-19 a fadin kasarnan. Cikin...
Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce izuwa yanzu mutane 2,950 ne suka kamu da cutar Covid-19 a kasarnan. A jadawalin wadanda suka...
Gidauniyar BUA karkashin jagorancin Alhaji Abdussamad Isyaka Rabiu ta ce a shirye take ta tallafawa Kano akan kariyar cutar Corona Wakilin shugaban gidauniyar Dr. Aliyu Idi...
Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC tace mutane 400 ne suka warke sarai daga cutar Covid-19 a kasar nan. Cikin kididdigar da cibiyar ta...
Kididdigar baya-bayannan kan cutar Covid-19 a kasar nan ta nuna cewa izuwa yanzu jihar Legas tana da mutane 1107 da suka kamu da cutar. Cikin alkaluman...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da cewa adadin wadanda suka kamu da cutar Covid-19 a jihar sun kai mutane 342. A daren lahadinnan, ma’aikatar lafiya ta...