Kungiyar Ma’aikatan Jinya da Ungozoma ta jihar Kanoano tace ma’aikatan su 18 ne suka kamu da cutar Covid-19 ba tare da sun sani ba a yayin...
Gwamnan jihar Gombe yace masu dauke da cutar Corona da suka gudanar da zanga-zanga a Gombe ba ‘yan asalin jihar bane. Kwamishinan yada labaran jihar Gombe...
Hukumomi a jihar Kano sun tabbatar da cewa an sallami mutane 6 wadanda suka warke daga cutar Covid-19 a jihar. A jadawalin masu dauke da cutar...
Gwamnatin jihar Kano tace mutane 13 ne suka rasa ransu sanadiyyar annobar Covid-19 a jihar. A alkaluman ranar Laraba da ma’aikatar lafiya ta Kano ta fitar...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da cewa mutane 427 ne suka kamu da cutar Covid-19 a jihar. Ma’aikatar lafiya ta Kano ta sanar a shafinta na...
Hukumar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce yanzu haka mutane 3,145 ne suka kamu da cutar Covid-19 a kasarnan. A jadawalin lissafin wadanda...
Gwamnatin jihar Borno ta tabbatar da cewa yanzu haka mutane 106 aka tabbatar sun kamu da cutar Covid-19 a jihar. Ma’aikatar lafiya ta jihar Borno ta...
Gwamnatin jihar Katsina ta ce an samu ma’aikatan lafiya 14 da suka kamu da cutar Covid-19 a jihar. Gwamnan jihar Alhaji Aminu Bello Masari shi ne...
Gwamnatin jihar Kano ta ce yanzu haka an sallami mutane 3 daga cikin wadanda suka kamu da cutar Covid-19 a jihar. Babban jami’i a kwamitin yaki...
Kungiyar Likitoci ta kasa reshen jihar Kano ta tabbatar da cewa izuwa yanzu Likitoci 34 ne suka kamu da cutar Covid-19 yayin da suke tsaka da...