Kungiyar hadin kai da kare al’umma wato Partners for Community Safety, ta yi kira ga gwamnatin tarayya da kwamitin karta kwana na yaki da cutar Corona...
Gwamnatin jihar Kano ta ce yanzu haka adadin wadanda suka kamu da cutar Covid-19 ya kai 219 a jihar. Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta wallafa...
Tsohon shugaban majalisar tarayya ta kasa Alhaji Ghali Umar Na’abba ya karyata labarin rasuwarsa da ake ta yadawa a kafafan sada zumunta. A ranar Laraba ne...
Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta tabbatar da cewa an samu bullar cutar Covid-19 a jihar Yobe. Cikin alkaluman da NCDC ta wallafa...
Alkaluman baya-bayannan da cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta fitar ya nuna cewa akalla mutane 51 ne suka rasa ransu sanadiyyar cutar. A...
Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce a ranar Laraba an samu karin mutane 196 da suka kamu da cutar Covid-19 a sassan...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta kara sanya dokar zaman gida na tsawon mako guda wadda dokar zata fara daga karfe 12 na daran ranar Juma’a, a kananan...
Gwamnatin Jihar jigawa ta sanya dokar zaman gida na tsawon mako guda daga 12 daren ranar alhamis a karamar hukumar Birnin Kudu da garin Gumel da...
Cibiyar gwaje-gwajen cututtuka masu yaduwa ta Jami’ar Bayero dake nan Kano ta ce a gobe ne zata fara gudanar da gwajin mutanan da ake zargin suna...
Tafidan Dakayyawa Alhaji Imamu Tafida, ya ja hankalin al’umma da su kula tare da bin shawarwarin masana kiwon lafiya dangane da yanayin da ake ciki na...