Masanin halayyar dan Adam dake jami’ar Bayero a nan Kano, ya bayyana rashin zaman lafiya da cewa daya ne daga cikin Abubuwan da ke hana tattalin...
Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, ya ce, za a kammala aikin titin jirgin kasa na Legas zuwa Ibadan wanda zai ci $ 1.6bn a watan Disambar bana...
Mai Martaba sarkin Karaye Alhaji Ibrahim Abubakar ya ce in aka yi laakari da irin cigaba da aka samu a kasar nan cikin shekaru sittin da...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta kone Sinadrin harhada lemo na Jolly Jus kimanin katan dubu ashirin da takwas da dari uku da ashirin da biyu,wanda...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci gwamnatin tarayya ta sake yin nazari kan yadda ake rabon arzikin kasa. Kwamishinan kananan hukumomi na jihar Kano...
Daga Safara’u Tijjani Adam Shugaban Karamar hukumar Dawakin Tofa Alhaji Ado Tambai kwa ya ce tuni aka fara gudanar da gyaran makarantu a karamar hukumar...
Daga Hafsat Abdullahi Danladi Kungiyar da ke rajin kare samar da shugabanci na gari da bunkasa harkokin dimukradiyya da ci gaban matasa SEDSAC ta bayyana...
A yayin da ake bikin ranar samun yancin Kan kasar nan a yau Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ce cikin nasarorin da jihar Kano...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya soki shugabannin kasar nan da suka gudanar da mulki tun bayan dawowa mulkin dimukuradiya a alif da dari tara da casa’in...
Shugaban kwamitin shirin bada tallafin Gwamnatin tarayya na Naira dubu ashirin-ashirin duk wata da aka fi sa ni da (SPW) a nan jihar Kano, Farfesa Mukhtar...