Mazauna garin Tokarawa dake yankin karamar hukumar Nassarawa a jihar Kano, sun koka tare da yin kira ga gwamnatin jihar kano kan ta kawo musu dauki...
Wata matashiyar amarya mai suna Atika Isah yar asalin unguwar Sunusi dake jihar Kaduna ta rasa ranta a yayin da ake dab da fara shirye-shiryen bikin...
Masani a harkar tsaro AIG Hadi Zarewa mai ritaya yace bai kamata yankin Arewacin kasar nan su rika jin tsoron kafa ‘yan sandan jihohi ba, domin...
A ya yin zaman majalisar zartar ta jiha ta amince da kafa kwamitin kwararru da zai duba rashin da’a da kuma kwarewa da wasu kafafan yada...
Kungiyar da ke rajin bunkasa harkokin ilimi da kawo daidaito tsakanin al’umma, SEDSAC ta yaba da matakin da hukumar kiyaye abkuwar hadurra ta kasa FRSC, ta...
Wani matashin dan siyasa a jihar Kano mai hamayya da gwamnatin APC mai mulki Shamsuddin Kura da ake yiwa lakabi da wakilin talakawa ya bayyana cewa,...
Wasu yara biyu ne ‘ya’yan manya domin guda daga cikin su dan gidan wani babban dan siyasa ne anan Kano wanda tun zamanin ba ya ake...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Ku saurari Shirin Ko wane Gauta na ranar 07 01 2020 Download Now A yi sauraro lafiya
Mutane 11 ne suka rasa rayukan su a wani mumunan hatsarin mota da ya afko da safiyar yau a nan Kano. Hatsarin ya afko ya afku...