Fadar shugaban kasa ta ce sace hakimin Daura kuma sirikin dogarin Buhari ya nuna cewa jami’an tsaro ba sa baiwa wani yanki kulawa ta musamman a...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta ce tsakanin shekarar 2015 shekarar bara, ta kwato kadarori guda dari biyu da goma sha hudu...
Gwamna Nasir El-Rufai ya bukaci rundunar sojin saman Najeriya ta tura da dakaru na samun domin dakile ayyukan masu satar mutane a titin Kaduna zuwa Abuja....
Majalisar zartarwa ta kasa ta amince da a gina sabbin makarantu guda bakwai a kowanne daga cikin shiyyoyin kasar nan harda da birnin tarayya Abuja. Ministan...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta tabbatar da sace shugaban hukumar kula da ilimin bai daya (UBEC) Muhammad Mamood tare da ‘yar sa akan hanyar Kaduna...
Babban bankin kasa CBN ya ce zai janye kudade da su ka lalace daga hannun jama’a, wadanda yawansu ya kai kusan naira tiriliyan takwas. Hakan na...
Kasar Saudi Arebiya na shirye-shiryen gina matatar mai a kasar nan. Ministan makamashi da albarkatun kasa na kasar ta Saudi arebiya, Khalid Al Falih ne ya...
Hukumar dake kula da masu yiwa kasa hidima NYSC ta karyata maganganun dake yawo a kafafan sadarwa na Internet cewa masu yiwa kasa hidima zasu karbi...
Mutum goma sha tara ne suka rasa rayukan su sakamakon wani hatsarin mota da ya rutsa da su a yankin karamar hukumar Gwaram da ke jihar...
Dakarun kasa da kasa da ke aikin samar da tsaro a yankin arewa maso gabashin kasar nan sun kashe mayakan Boko haram guda talatin da tara,...