Kungiyar gwamnoni ta kasa ta nuna rashin jin dadin ta kan abin da ta kira kalaman karya da ake yadawa a kanta na cewar gwamnonin kasar...
Hukumar tara kudaden shiga ta kasa FIRS ta ce ta sanya kimanin tiriliyan 4 da biliyan 63 a asusun gwamnatin tarayya daga farkon watan Janairu zuwa...
Rundunar yan sandan kasar nan ta kori wasu jami’anta uku da ke ofishin yan sanda na Ijanikan a jihar Lagos bisa laifin yin fashi da makami...
Jam’iyya mai mulki ta APC ta sanya fitattun ‘yan kasuwar nan Alhaji Aliko Dangote da kuma Femi Otedola cikin mambobin kwamitin bayar da shawarwari nay akin...
Fadar shugaban kasa ta ce babu wasu da suke hana ruwa gudu a gwamnaitin shugaban kasa Muhammadu Buhari sai dai ‘yan Najeriya fiye da miliyan dari...
A yayin da ake cigaba da kai hare-hare wasu daga cikin yankunan jihar Zamfara, Gwamnan Abdul’aziz Yari ya kwashe wasu ‘yan kwanaki baya cikin jihar. Fiye...
Biyo bayan zanga-zangar da wasu alummar jihar Zamfara suka yi saboda hare-haren da ‘yann bindiga suka kai a wasu yankunan na jihar, kawo yanzu rundunar ‘yan...
Wanda ake zargi da kashe tsohon babban Hafsan tsaron kasar nan marigayi Air Chief Marshal Alex Badeh mai ritaya ya sako abokin marigayin bayan garkuwa da...
Sojojin da ke aiki a rundunar Operetion Lafiya Dole sunkama ‘yan kunnar bakin wake mata su 2 a kauyen Mushemiri dake karamar hukumar Konduga a jihar...
A jiya ne Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gabatar da kudirin kunshin kasafin kudin badi da haura Naira tiriliyon 8 ga zauren majalisar dokoki ta kasa....