An zargi wani jami’in KAROTA da cakawa wani magidanci wuka a Shataletalen sansanin Alhazai na Kano. Magidancin dan kimanin shekaru 35 da haihuwa mai suna Mustapha...
A ranar 13 ga watan Afrilun 2007 Allah ya yiwa fitaccen malamin addinin musuluncin nan da ke Kano, Sheikh Jafar Mahmud Adam rasuwa. Shehin malamin...
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta yi gargadin daukar tsattsauran mataki kan masu gidajen sayar da man fetur...
Kungiyar Kwadago ta kasa NLC ta ce za ta ci gaba da bibiyar gwamnatin Jihar Kano domin ganin ta mayarwa ma’aikata kudin da ta zaftare musu...
Jami’ar Yusuf Maitama Sule ta ce za ta ci gaba da baiwa dalibai ingantaccen ilimin da ya kamata domin inganta tattalin arzikin kasar nan. Shugaban Jami’ar...
Wani rikici da ya barke tsakanin wasu matasa a lokacin wasan kwallon kafa ya yi sanadiyyar mutuwar wani matashi a Unguwa Uku. A ranar Lahadi 11...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa, NAFDAC, ta tabbatar da kama mutanen da ake zargi da sayar da sinadaren kara dandanon lemon da...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce tsohon gwamnan Kano Rabi’u Musa Kwankwaso ya bar mata bashin sama da naira biliyan 54, na aikin titin kilomita biyar-biyar a...
Gwamnatin jihar Kano ta tsawaita wa’adin komawar dalibai Makaranta zuwa mako guda. A cewar gwamnatin matakin kara wa’adin hutun ya biyo bayan gabatowar Azumi watan Ramadan...
Gwamnatin jihar Kano ta bai wa hukumar KAROTA umarnin su sassauta wa al’umma a lokacin watan azumi. Shugaban hukumar Baffa Babba Ɗanagundi ne ya bayyana hakan...