Kotun Majistiri mai lamba 58 da ke Noman’s Land a nan Kano, ta bayar da belin mawaƙin yabon nan Malam Bashir Ɗandago. A yayin zaman kotun...
Rundunar tsaron Sintiri na Bijilante reshen jihar Kano ta ce, ta cafke wani mutum da ya jima yana yin garkuwa da mutane. Babban Kwamandan rundunar na...
Gwamnatin Kano ta yi martani game da ƙorafin na Ja’afar Ja’afar. Bayan da Freedom Radio ta tuntuɓe shi game da lamarin Kwamishinan yaɗa labarai na Kano...
Hukumar tace fina-finai ta Kano ta cafke mawaƙin yabon nan Malam Bashir Ɗandago. Shugaban hukumar Isma’ila Na’abba Afakalla ne ya bayyana hakan ga Freedom Radio. Afakalla...
Lauyan nan Barista Ma’aruf Yakasai ya janye buƙatar dakatar da Muƙabala da ya nemi kotu ta yi a kwanakin baya. A baya dai Barista Yakasai ya...
Hukumar yaki da sha da safarar miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA reshen jihar Kano ta gano wani manomin tabar wiwi da gonar da ake nomata a...
Ɗaya daga cikin dattawan ƙasar nan Alhaji Bashir Usman Tofa ya shawarcii Gwamnati kan ta ɗauki mataki game da kalaman Asari Dokubo na kafa Gwamnatin Biafra....
Rundunar ‘yan-sandan jihar Kano ta ce ta kama wani magidanci da ya ke wa ‘yan ta’addan da ke ta’asa a dazukan jihar Zamfara safarar babura kirar...
Al’ummar yankin Bachirawa da ke nan Kano sun shiga hali ni ƴa su, sanadiyyar rashin samun ruwa a unguwar. Ƙarancin ruwan da aka wayi gari da...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce, jami’in hukumar KAROTA ne ya haifar da hatsarin mota a shatale-talen Kano Club. Mai magana da yawun ƴan sandan...