Ɗaliban jihar Kano da suka rubuta jarrabawar kammala sakandire ta NECO sun koka kan rashin sakin jarrabawarsu. Rahotonni sun ce, hakan ya biyo bayan rashin biyan...
Yawan ƙuri’un da aka kaɗa a zaɓen ƙananan hukumomin Kano sun haura ƙuri’un da jam’iyyar APC da PDP suka samu a zaɓen gwamna na shekarar 2019....
Gwamantin jihar Kano ta ce babu fashi makarantun jihar za su koma a gobe litinin 18 ga watan Janairun 2021. Kwamishinan ilimi na jihar Muhammad Sunusi...
Ƴan bindiga sun sako ƴan kasuwar Kwari sama da 20 da suka sace a hanyar zuwa kasuwar Aba ta jihar Abia. Jami’in yaɗa labaran kasuwar Alhaji...
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ce, In Allah ya yarda jam’iyyar APC ce za ta cinye zaɓen baki ɗaya. Ganduje ya bayyana hakan ne,...
Shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Kano Farfesa Garba Ibrahim Sheka ya ce, hukumar ba za ta soke sakamakon zaɓukan yankunan da aka samu...
Ku ci gaba da bibiya ana sabinta wannan shafi da sabbin bayanai.
Wasu ƴan jihar Kano sun koka kan zargin tauye musu haƙƙi daga kamfanin jirgin sama na Azman. Fasinjoji ne da suka biya kuɗi domin jirgin ya...
Ƴan sanda sun bankaɗo maɓoyar masu garkuwa da mutane a unguwar Jaba da ke nan Kano. Wani shaidar gani da ido ya ce, ƴan sandan sun...
Ƴan Kasuwar Kantin Kwari da ke Kano sun fara tattara kuɗi domin fanso wasu ƴan Kasuwar da aka yi garkuwa da su. Mataimakin shugaban ƙungiyar ƴan...